<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu'ata,
 Bukatata mai yawa ce, kai ne mai bayarwa.

[V2]
 2) Ka sake mini zuciya, ka wanke ni. sosai.
 Ka cika ni da Ruhunka, halinka na ke so.

[V3]
 3)  Ka cika ni da ladabi, duk da bangaskiya.
 Ka zauna kuwa a wurina, in zama gidanka.

[V4]
 4) In dinga tunawa da kai, kullum, ba fasawa.
 Har muddar rai, har abada, Yesu Masoyina.</lyrics>
<title>Ya Allah, Ubangijina,Ka Ji Addu'ata LW51</title>
<hymn_number>51</hymn_number>
</song>